-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaka Gane Anturo Maka Da Sakon Rance Marar Kuɗin Ruwa Na COVID-19 Loan Ka Kuma Amince

Yadda Zaka Gane Anturo Maka Da Sakon Rance Marar Kuɗin Ruwa Na COVID-19 Loan Ka Kuma Amince

Yadda Zaka Gane Anturo Maka Da Sakon Rance Marar Kuɗin Ruwa Na COVID-19 Loan Ka Kuma Amince

Kamar yadda ya gabata a lokutan baya lokacin da hukumar N-power ta bawa mutane da yawa tallafin Covid-19 amma basu iya gane cewar sun samu ba yasa Arewa Talent taga dacewar tunatar da jama’a yadda zasu karbi wannan loan.

A wannan lokacin hukumar na turo sako ta lambar da mutum yayi amfani da ita a yayin register a inda zaiga an turo masa da sako a da harshen turanci wato wani link da zaka danna domin amincewa ka yarda da dukkan sharudodi da ka’idoji.

Ga wadanda keda babbar waya zasu danna wannan link domin amincewa. Wadanda keda karamar waya sai su ziyarci café mafi kusa domin ayi musu.

Ga misalin irin sakon da ake turowa yake:

Domin wadanda basu sami damar cike wanna program ba sai su danna wannan link domin suma su shiga wannan garabasa ta gwamnatin tarayya wada zata bawa mutane bashi mara kudin ruwa a matakai daban daban kamar haka:

1. Household

2. SME (Small and medium Enterprises)

3. AGSMEIS (Agric Business Small and Medium Enterprises Investment Scheme)

ALLAH yasa mudace Amin

2 Responses to "Yadda Zaka Gane Anturo Maka Da Sakon Rance Marar Kuɗin Ruwa Na COVID-19 Loan Ka Kuma Amince"