Shafin A Buɗe Yake: An Sake Buɗe Asusun Zuba Jari na Matasan Najeriya NYIF Karo Na Uku
Saturday, October 23, 2021
Comment
Shafin A Buɗe Yake: An Sake Buɗe Asusun Zuba Jari na Matasan Najeriya NYIF Karo Na Uku
Kamar yadda mukayi maku alkawarin cewa dazarar an buɗe shafin Asusun Zuba Jari na Matasan Najeriya Wato NYIF karo na uku zamu sanardaku. A yanzu haka shafin Asusun Zuba Jari na Matasan Najeriya yana nan Buɗe, wa'yanda basuyi apply ba kar ku gaji ku hanzarta kuyi apply
kuyi kokarin cikawa 'yan uwanku wa'yanda basu ta'ba cikawa ba idan kata'ba cikawa karma kaba kanka wahalar cika wannan ba zai kar'ba ba
Cikawa da farko farko Yana temakawa mutum samu dayuri
Shi me nema Yana tare da samu
Domin Cike Rancen Asusun Zuba Jari na Matasan Najeriya NYIF karo na uku ziyarci shafin yanar gizo kamar haka: https://nyif.nmfb.com.ng
Ina yi muku fatan Nasara
0 Response to "Shafin A Buɗe Yake: An Sake Buɗe Asusun Zuba Jari na Matasan Najeriya NYIF Karo Na Uku"
Post a Comment