RUNDUNAR 'YAN SANDA NAJERIYA (NPF): Yadda zaka duba Sunanka a Shortlist na Nigerian Police Kuma Ka Sauke takardar gwajin Kwamfuta (CBT)
RUNDUNAR 'YAN SANDA NAJERIYA (NPF): Yadda zaka duba Sunanka a Shortlist na Nigerian Police Kuma Ka Sauke takardar gwajin Kwamfuta (CBT)
An shawarci duk 'yan takarar da suka nema kuma suka halarci tantancewa(physical Screaning) da su duba matsayin daukar su da kuma buga takardar gwajin Kwamfuta (CBT), idan sun cancanci matakin na gaba a aikin
Hukumar yan sanda ta nigeria wato Nigerian Police Force sun fitar da wandanda sukayi nasarar samun aikin yan zanda karo na farko wato wanda sukayi screening
Yadda zaka duba shine da farko kashiga https://Policerecruitment.gov.ng sai ka duba kaga koh ka tsallake wannan screening din idan kasamu toh zakuyi exam
Wanda za afara dubawa gobe wato monday 18 October zuwa 26october insha Allah sannan kuma exam ga wanda suka samu wannan shortlist din zai kasance ranar 29 da kuma 30 ga watan October
Idan ka kasamu shortlist din anaso kayi printing na exam slip wanda zai baka daman ganin inda zakayi exam da komai da komai akan exams din
Allah ya bada sa'a
0 Response to "RUNDUNAR 'YAN SANDA NAJERIYA (NPF): Yadda zaka duba Sunanka a Shortlist na Nigerian Police Kuma Ka Sauke takardar gwajin Kwamfuta (CBT)"
Post a Comment