Rancen NYIF - N250,000 Zuwa N3,000,000: Cikakken Bayanin Rance NYIF Na Matasa 10,000 Da Ma’aikatar Matasa Da Wasanni Ta Tarayya Zata Bayar
Rancen NYIF - N250,000 Zuwa N3,000,000: Cikakken Bayanin Rance NYIF Na Matasa 10,000 Da Ma’aikatar Matasa Da Wasanni Ta Tarayya Zata Bayar
Jerin sunayen matasa 10,000 da Ma’aikatar matasa da wasanni ta tarayya ta fitar game da shirin bayar da rance na asusun saka jarin matasa najeriya (Nyif) ta bayyana sharuddan da ta yi amfani da su wajen samar da jerin ƙwararrun masu neman aiki. wanda zai shiga cikin horo na gaba.
Ga Cikakken Jerin sunayen 10,000 da aka zaɓa a nan http://docs.google.com/spreadsheets/d/188zcLNhRoNE2sJ5zeTJSqM23ZCvI0sL4/edit#gid=1038017082
A cewar ma'aikatar matasa da Wasanni, an zabi sunayen ne bayan an yi bincike akan shekarunsu ta hanyar duba (BVN) don tantance ko mutum yana da bashin gwamnati na yanzu ko kuma ya karɓi kuɗin kasuwanci na covid 19.
Asusun saka jarin matasa najeriya ya kasance yana cikin rancen da Bankin Microfinance Nirsal ke bayar wanda gwamnatin tarayya ta aminta da hakan akwai tsare-tsaren kamar COVID-19 Targeted Facility Credit Facility, AGSMEIS Loan, Anchor Borowers Program, ko Window Non interest loans, bashi mara ruwa babu mai nema da zai amfana fiye da ɗaya daga cikin Tsarikan bayar da rancen na Nirsal Microfinance bank.
Ma'aikatar ta lura cewa "bayan matakin farko na NYIF wanda ya ga mutane 5,285 da suka ci gajiyar shirin, wasu matasa 10,000 kuma an tantance su don samun horo bayan haka za a amince da su don bayar da kudaden a karkashin NYIF."
Dangane da lamuran Miliyoyin masu nema waɗanda suka nemi yin watsi da Horon, Ma'aikatar ta nace cewa "duk masu neman izini za su sami horo don tabbatar da ingantaccen amfani da rancen ta yadda za a ƙara yawan amfanin ƙasa da haɓaka rancen zai iya kaiwa ga mai kasuwancin da aka yi niyya. . "
Asusun saka jarin matasa najeriya (NYIF) wani shiri ne na gwamnatin tarayya don saka hannun jari a sabbin dabaru matasa a najeriya.
wanda ya samu rancen nan zai biya APR 5% daga cikin abun daya karba ,watanni 12 mutum zaiyi kafin ya fara biya. majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da bayar da wannan rance ne a watan Yulin 2020.
Shirin ba da rance na matasa najeriya biliyan 75 aka fitar don shirin wanda ya bazu cikin shekaru 3 inda matasa da dama suka nemi shirin, miliyan uku 3 aka kashi a cikin shekarar farko.
Ma’aikatar matasa da wasanni ta Tarayya ta kayyade yawan rance da zata baiwa kowane mai nema zai amfana da mafi karancin N250,000 ga masu cin gajiyar Shirin bayar da rance da asusun saka jarin matasa najeriya.
Marubuci: Ahmed El-rufai Idris
Amma mutane dayawa suna ta korafi akan cewa wannnan list din ba da tabbas shi dinne .Dan Allah Muna bukatar Karin haske dangane da wannan Lamari
ReplyDeleteAgas kiya mudai anan yankin namu na lere local government ana zalinyamu saboda shekara 2 kenan da cike wanannan tsarin amma sai kwanaki akabamu certificate da account din bank nirsa sai kashe kudimukeyi wai za,abamu business plan dan allah atemakemu ga number bata 08167069958 pls
ReplyDeleteGaskiya mun cike wannan loan din tun farkon lokacin da aka bude portal in da abokaina munkai mu goma amma cikinmu list din da aka fitar babu Wanda yaga sunansa kuma munbi wasu ka'idojin da aka shimfida wajen cikewa
ReplyDeleteMudai yanxu kiranmu anan shine ayi aldalci wajen bada tallafi domin kuwa munaso mugina kanku adalilin wnn bada rancen.
ReplyDelete