-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kafin Jiran Rancen COVID-19: Nirsal Microfinance Bank Ya Amsa Tambayoyin Masu Jiran Approval Da Kaya/Kuɗi Daga VENDORS

Kafin Jiran Rancen COVID-19: Nirsal Microfinance Bank Ya Amsa Tambayoyin Masu Jiran Approval Da Kaya/Kuɗi Daga VENDORS

Kafin Jiran Rancen COVID-19: Nirsal Microfinance Bank Ya Amsa Tambayoyin Masu Jiran Approval Da Kaya/Kuɗi Daga VENDORS

Bisa ga korafe-korafe da masu neman rance marar kuɗin ruwa keyi Nirsal Microfinance Bank ya amsa tambayoyin da kuke turawa yau da gobe 

Gasu kamar haka 


1. Meya kamata nayi bayan approval 

Amsa: za a tura maka message wanda zaka bi kayi accept na loan dinka 


2. Ta yaya zan rage kuddin kayana? Ma ana in anturoma cewa ka rage kuddin kayanka yayi yawa (update cost of items) 

Amsa: zakaje portal dinne na http://nmfb.com.ng sai ka shiga a matsayin returning da reference number ka da kuma bvn da last name saikaje ka rage kuddin 


3. Shin vendor zai ban kaya masu kwari ne? 

Amsa: ana da bukatar vendor ya baka kaya mafiya nagarta ko inganci 


4. Yaushene zan samu kiran vendor bayan na rage kuddin danasa (update cost of items) 

Amsa: zaka iya samun kiran vendor cikin kwanaki biyar na aiki 


5. Tayaya zan samu reference number na? 

Amsa: lokacin da kaje zaka cike wannan NI loan din reference number zai baiyanama a farko 


6. Link din da akaturomun na approval inna shiga baya nuna komi 

Amsa: ta iya yiyuwa matsalan network ne ka kara gwadawa 


7. Reference number na ba daidai bane 

Amsa: computer ne take yin reference number da kanta don haka ka kula wurin daukan sa yayin registration 


8. Portal din ya nuna blank lokacin da nakeso na rage kuddin kayana (update cost of items) 

Amsa: ta iya yiyuwa matsalan network ne ka kara gwadawa 


9. Banida link din da zan accept na loan din. Ma ana anturo Approved amma ba link din 

Amsa: kaje portal din da bayananka ka accept. Zaka iya shiga post din da mukayi ka duba Shiganan 


10. Shin zan biya vendor kudi? 

Amsa: a a baraka biya vendor kudi bah 


11. Shin zansamu kudi cash a wurin vendor? 

Amsa: tsarin Non interest loan na NIRSAL ba tsarin bada kudi bane ma ana kaya za a baka 


12. Inda vendor na yake yayi nisa da inda nake 

Amsa: vendor ka zai sameka a wurin da ya dace 


13. Vendor yace bana list dinsu 

Amsa: loan din kane ba a Approved ba 

Hoto Mai Magana Daga Nirsal Microfinance Bank


1 Response to "Kafin Jiran Rancen COVID-19: Nirsal Microfinance Bank Ya Amsa Tambayoyin Masu Jiran Approval Da Kaya/Kuɗi Daga VENDORS"

  1. Ninasamu approvel amma haryanzu bakira kusa sati uku kenan meye mafita daga jahar taraba

    ReplyDelete