-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

BATCH B KU SHIRYA: Har Yanzu Ana Cike Tallafin Noma da Kiwo Na AFJP, FMARDPACE Tayi Kira Ga ENUMERATORs Da Suci Gaba Da Cikewa Manoma Tallafin AFJP

BATCH B KU SHIRYA: Har Yanzu Ana Cike Tallafin Noma da Kiwo Na AFJP, FMARDPACE Tayi Kira Ga ENUMERATORs Da Suci Gaba Da Cikewa Manoma Tallafin AFJP

BATCH B KU SHIRYA: Har Yanzu Ana Cike Tallafin Noma da Kiwo Na AFJP, FMARDPACE Tayi Kira Ga ENUMERATORs Da Suci Gaba Da Cikewa Manoma Tallafin AFJP

Ma'aikatar Nona Da Raya Karkara ma'aikatace ta gwamnatin tarayya da ake kula da harkokin noma da kuma ci gaban karkara

Kamar yadda kuka sani kwannan ma'aikatar ta rabawa manoman kudaden sayen taki da kuma kiwo in da dubban mutane suka amfana da wannan tallafin. Shi dai wannan tallafin akan lissafashi ne akan girman gonakin manoma. 

Ma'aikatar tayi kira ga masu kidayen gonaki da tafitarda sabuwar mahajar daukar gomakii manoma inda tayi kira da masu kidaya da hanzarta sauke wannan mahaja domin ci gaba da daukar girman gonar manoma karo na biyu domin suma su amfana da wannan tallafin.

...ko ka san cewa haryanzu ana cike tallafin takin AFJP ga manoma idan kana bukatar cike wannan tallafin ka hanzarta zuwa wajan ENUMERATOR mafi kusa dakai domin cin gajiyar wannan tallafin na noma.


ALLAH yasa mudace Amin

4 Responses to "BATCH B KU SHIRYA: Har Yanzu Ana Cike Tallafin Noma da Kiwo Na AFJP, FMARDPACE Tayi Kira Ga ENUMERATORs Da Suci Gaba Da Cikewa Manoma Tallafin AFJP"

  1. Meyasa SEiFAc taceri kudi ATM na wasu bahacerina wasuba meyasa hakan

    ReplyDelete
  2. Gaskiya ni banga komaiba domin yau shekara daya da wata hudu da neman tallafin nan aman banga approval ba to me matsalar

    ReplyDelete
  3. Dan Allah mekefaruwane muncike tallafi iri iri amma haryanzu babu labari

    ReplyDelete
  4. Tunda akabada naira dubu 3000 wasu 6000 wasu 9000 wasu 12000 zuwa 18000 ba a sake ba manoma komaiba amman anabatun wai yan bach B yan bach A din ba a basu tallafin komaiba a

    ReplyDelete