-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ayau: Ana Cigaba Da Turawa Manoman FMARD AFJP Kuɗin Tallafin Taki Da Kiwo

Ayau: Ana Cigaba Da Turawa Manoman FMARD AFJP Kuɗin Tallafin Taki Da Kiwo

Ayau: Ana Cigaba Da Turawa Manoman FMARD AFJP Kuɗin Tallafin Taki Da Kiwo 

Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya

Ma'aikatar Aikin Gona da Raya Karkara ma'aikatar gwamnatin Najeriya ce da ke kula da binciken aikin gona, noma da albarkatun ƙasa, gandun daji da bincike na dabbobi a duk faɗin Najeriya.

Bayan alkawari da ma'aikatar tayi na taimakawa manoman karkara da taki harma da masu kiwon dabbobi, ayanzu haka Manoman na cigaba da murna bayan cike alkawari da ma'aikatar ta dauka. Shidai wannan tallafin na farfadowa ne ga manoman rani domin rage radadi "fertilizer subsidy grant". Allah yasa mu amfana da abinda muka samu.

Wasu daga cikin hotunan biyan manoman FMARD AFJP Zuwa ga asusun bankin su.Me zakuce dangane da wannan tallafin da ake turawa manoman rani ?

1 Response to "Ayau: Ana Cigaba Da Turawa Manoman FMARD AFJP Kuɗin Tallafin Taki Da Kiwo"