Aikin Npower Da Sakandare: Idan Ka Cike Aikin Npower Da Sakandare Hanzarta Shiga Shafinka, Zaka Ga Haka
Saturday, October 23, 2021
Comment
Aikin Npower Da Sakandare: Idan Ka Cike Aikin Npower Da Sakandare Hanzarta Shiga Shafinka, Zaka Ga Haka
wannan sanarwace ga wadannan da suka cike aikin NPower Batch C stream 1, ku hanzarta shiga shafin dashboard naku zakuga sabin abubuwanda aka kara a shafin dashboard naku.
Zakuga karin abubuwa kamar haka:-
Training Track Details
Training Venue
Training Track
Training Main
Training Life Skills
Renumeration
N10,000 per month
Duba Bayanai Cikin Hotuna
ALLAH yasa mudace Amin
0 Response to "Aikin Npower Da Sakandare: Idan Ka Cike Aikin Npower Da Sakandare Hanzarta Shiga Shafinka, Zaka Ga Haka"
Post a Comment