Yanzu -Yanzu: FMARD AFJP Sun Nemi Afuwar Jinkirin Biyarda Kudi Da Sukayi Alkawarin Biya Satinnan
Yanzu -Yanzu: FMARD AFJP Sun Nemi Afuwar Jinkirin Biyarda Kudi Da Sukayi Alkawarin Biya Satinnan
Kamar yadda kuka sani FMARDPace sunyiwa masu kidaya bayanai wato ENUMERATORS Alkawarin zasu biya Bashinda suke binsu acikin satinnan, amma yanzu-yanzu a shafinsu na Facebook sun fitarda wasiƙar basu hakuri kan jinkirin biyan kuɗin da sukayi masu alkawari duba sakon a kasa cikin harshen turanci da kuma na hausa.
Bayanin FMARDPace cikin harshen turanci
Dear Enumerators,
We apologise for the delay in payment.
Your patience is not taken for granted.
Our team is working towards ensuring payment for every valid survey carried out is made as soon as possible.
#FMARDPACE
Fassarar Bayanin FMARDPace cikin harshen Hausa
Ya ku masu kidaya bayanai,
Muna neman afuwar jinkirin biyan.
Ba a ɗaukar haƙurinku da wasa. Ƙungiyarmu tana aiki don tabbatar da biyan kuɗi don kowane ingantaccen binciken da aka yi an yi shi da wuri -wuri. #FMARDPACE
Rahoto Cikin Hoto Daga FMARDPace
0 Response to "Yanzu -Yanzu: FMARD AFJP Sun Nemi Afuwar Jinkirin Biyarda Kudi Da Sukayi Alkawarin Biya Satinnan"
Post a Comment