-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tarihin Jaruma Sadiya Gombe

Tarihin Jaruma Sadiya Gombe

 Tarihin Jaruma Sadiya GombeJaruma sadiya Gombe na daya daga sabin fuska a masana'antar kannywood, jarumar naci gaba da samun daukaka da kuma haskakawa acikin wannan masana'antar ta kannywood. Ayanzu haka jarumar na daya daga cikin jarumanda tauraruwarsu ke haskawa masana'antar kannywood.

Wasu daga cikin Kyawawan hotunan Jaruma Sadiya Gombe0 Response to "Tarihin Jaruma Sadiya Gombe"

Post a Comment