-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kai Tsaye: Ba'a Bukatar BVN printout, NEPA Bill, Kuɗin Bincike - Npower Official

Kai Tsaye: Ba'a Bukatar BVN printout, NEPA Bill, Kuɗin Bincike - Npower Official

Kai Tsaye: Ba'a Bukatar BVN printout, NEPA Bill, Kuɗin Bincike - Npower Official

Yanzu Yanzu Npower Sunfitarda Jerin Abubuwanda Suke Bukata da kuma wayanda basa Bukata kamarsu BVN printout, NEPA Bill Dasauransu a Wajan Tantance Takardu

Npower sunkara dacewa basa bukatars Abubuwa kamar haka

Basa bukatars NEPA Bill

Basa bukatar BVN printout

Basa bukatar certificate of origin

Dole kuma verification yakasance a wurin da hukuma ta bayar ba wani gunba.

Npower sunkara dacewa verification kyauta ne bawanda ake bukatar ko sisi a wurinsa, sunkuma bada lambobin wayar da za'a kira domin yin korafi ko tambaya.

Galambobin a jikin Wannan hoton

Dasuka Fitar.0 Response to "Kai Tsaye: Ba'a Bukatar BVN printout, NEPA Bill, Kuɗin Bincike - Npower Official"

Post a Comment