Shelar daukar Ma'aikata: Kamfanin TEAM NIG LTD Ya Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata
Shelar daukar Ma'aikata: Kamfanin TEAM NIG LTD Ya Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata
Wurin Aiki: Kano, Kaduna da Abuja
TEAM NIG LTD ƙwararren kamfanine da ya ƙware wajan harkar injiniyanci kamar tituna, tsare-tsaran birane da karkara dama wasu harkokin injiniyancin yau da gobe.
Kamfanin TEAM NIG LTD yayi shelar daukar sabin ma'aikatan gudanarda tituna da akeyi tsakanin Kano, Kaduna and Abuja
Ire-Iren Ayukan da kamfanin yayi shelar dauka
1. Senior Logistics Officer
2. Admin. / Accounts Officer
3. Senior Geologist
4. Head of Department Geology
5. Senior Surveyor
6. Geologist
7. Civil Engineer
8. Logistics and Procurement
9. Archivist
10. Surveyor
11. Hydraulic Engineer
12. Architect
13. Transport Engineer
14. Structural Engineer
15. Geotechnical Engineer
Hoto Mai Magana Kan Abubuwanda Ake Kema
Domin sha'awa ga shiga wannan aiki ko cike wannnan aiki zaku iya latsa adireshin yanar gizo"Apply Here" dake kasa
0 Response to "Shelar daukar Ma'aikata: Kamfanin TEAM NIG LTD Ya Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata"
Post a Comment