-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

NMFB Ta Gina Shirin Sabon Rance Akan Tsarin MURABAHA: Cikakken Bayanin Shirin Bayar Da Rance Non Interest Wanda Bankin CBN Ke Jagoranta Karkashin NMFB

NMFB Ta Gina Shirin Sabon Rance Akan Tsarin MURABAHA: Cikakken Bayanin Shirin Bayar Da Rance Non Interest Wanda Bankin CBN Ke Jagoranta Karkashin NMFB

NMFB Ta Gina Shirin Sabon Rance Akan Tsarin MURABAHA: Cikakken Bayanin Shirin Bayar Da Rance Non Interest Wanda Bankin CBN Ke Jagoranta Karkashin NMFB

Shirin bayar da rance Non interest ga yan najeriya wanda babban Bankin Najeriya (CBN) ke jagoranta ta Hannun Bankin Nirsal microfinance da aka yi launching din sa 27 ga watan August 2021.

Shirin yana so ya bar baya da kura, binciken dana gudanar akan wannan tsari abisa korafe-korafen da yake ta yawo a kafafin sada zumunta ya nuna cewa abun daka nema bashi zaa baka ba , koda an baka wani abu daban to ba zai amfani ka ba, koda kaje siyarwa don yin amfani da kudin, asara ne don ba zai kai kudin da kake da bukata ba don siyo abun da zakayi kasuwancin naka. 

Ina mai cigaba da bamu shawara kada mu kuskura mu karba idan har muga abun dasu Vendor suka bamu ba zai amfani mu ba ko da mun ji amfani dashi ko siyarwa,abu mafi mahimmanci daya kamata mu sani akan wannan tsari ba kyauta bane rance ne kuma dole ka biya abun da suka amince zasu baka, idan har biyan ya tabbata ga duk wanda ya karba. 

CBN zasu yi amfani da bayanin da kuka sanya lokacin yin rijista don cire kudin da suka amince zasu baku idan lokacin biya ya tasu kana saka kudi a cikin asusun ka zasu kwashe. 

Idan ba zaka karba kaya ba toh ya kamata kaje Police station mafi kusa dakai kayi report ka sanar dasu cewa kaso ayi rubutun akan vendor dinka domin ya baka kayan da ba zai amfani ka ba da sunan rance, dalilin dayasa kayi hakan shine kada idan lokaci yayi #CBN suke cire maka kudi a cikin asusun ka tunda baka karba ba bai kamata ace an cire maka ba.

Yan sanda zasu bukaci shi vendor yazo yayi musu bayani, yadda abubuwan suke idan yayi bayani na tabbata zai sanar dasu mafita kodai a baka abun da ka nema ko dai ayi reject din rancen ka shikenan ka huta babu wanda zai cire maka ko sisi. 

Amfanin yin haka shine kada kake karbar kaya shi kuma vendor dinka yayi amfani da wannan damar daya samu na kin karba da kayi. 

0 Response to "NMFB Ta Gina Shirin Sabon Rance Akan Tsarin MURABAHA: Cikakken Bayanin Shirin Bayar Da Rance Non Interest Wanda Bankin CBN Ke Jagoranta Karkashin NMFB"

Post a Comment