-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

NCC zata kulle dukkan hanyoyin sadarwar kamfanonin waya a jihar Zamfara

NCC zata kulle dukkan hanyoyin sadarwar kamfanonin waya a jihar Zamfara

NCC zata kulle dukkan hanyoyin sadarwar kamfanonin waya a jihar Zamfara

Fadar shugaban kasa ta bayar da umarni ma hukumar kula da sadarwar wayar Tarho ta kasa NCC data kulle dukkan hanyoyin sadarwar kamfanonin waya a jihar Zamfara, na tsawon kwanaki goma sha hudu, daga 3 ga September zuwa 17 ga watan.

Me zakace dangane da daukar wannan matakin?

0 Response to "NCC zata kulle dukkan hanyoyin sadarwar kamfanonin waya a jihar Zamfara"

Post a Comment