-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Kai Tsaye: Bankin Nirsal Microfinance Na Cigaba Da Turawa Mutane Sakon "Accept" Na Rancen Da Suka Nema ,Wanda Suka Samu Sakon Suyi Accept Rancen Su

Bankin Nirsal Microfinance sun cigaba da turawa mutanen sakon accept offer na rancen da suka nema ,Wanda suka samu sakon suyi accept rancen su.

Akwai bayanai daya kamata Ku sani kafin karbar amincewa ,yana da kyau a karanta bayanai domin sanin abubuwan da mai neman rance zaiyi .

Idan karantawa zata baka wahala ka samu wanda ya fika jin turanci yayi maka komai KO kaje cafen da suka san aiki sosai .

1 Response to "Kai Tsaye: Bankin Nirsal Microfinance Na Cigaba Da Turawa Mutane Sakon "Accept" Na Rancen Da Suka Nema ,Wanda Suka Samu Sakon Suyi Accept Rancen Su"