-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hotunan Ɗinkunan Matan Jami'a Da Ake Yayi

Hotunan Ɗinkunan Matan Jami'a Da Ake Yayi

Hotunan Ɗinkunan Matan Jami'a Da Ake YayiKwalliya na daya daga cikin abinda ke kawata mata kuma ta sanyasu cikin fara da annushu, akoda yaushe idan mace tasha ado zaka ganta tan fara'a, hakan ya bawa matan jami'o'inmu damar kasasantuwa cikin ado da kwalliya a koda yaushe. 

Matan Jami'a na daya daga cikin matan da aka sani da kwalliya da kuma ado kasantuwar Jami'a aba ce ta matattarar samari da yan mata domin samarda tarbiyayya da kuma karatu. Kubiyo acikin shirinmu ba Jami'a ayau zamu kawo maku Sabin dinkunan matan Jami'a da ake yayi.0 Response to "Hotunan Ɗinkunan Matan Jami'a Da Ake Yayi"

Post a Comment