-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

COVID-19 LOAN: Shin Akwai Wani Link Da Ake Shigarda Bayanan BVN Don Abincika Ko Mutun Yasamu Approval ?

COVID-19 LOAN: Shin Akwai Wani Link Da Ake Shigarda Bayanan BVN Don Abincika Ko Mutun Yasamu Approval ?

COVID-19 LOAN: Shin Akwai Wani Link Da Ake Shigarda Bayanan BVN Don Abincika Ko Mutun Yasamu Approval ? 

Barka dazuwa shafin haskenews.com.ng, muna ci gaba da amsa tambayoyinku dangane da rance marar kuɗin ruwa da gwamnatin tarayya ta fitar 27 ga watanda ya shude. Ayau mun samu tambayarku mai taken"Shin akwai wani link da ake shiga a sanya BVN don abincika ko mutun yasamu Approval? " Ku biyomu acikin wannan shafin domin amsa maku tambayarda ta jima tana sosa kirjin wanyanda suka cike rance marar kuɗin ruwa Kwanannan.

Musani cewa Shi dai wannan tallafin ya kasu kahi uku 3

Kashi na farko 1:  NON- INTEREST AGSMEIS : http://nibloans.nmfb.com.ng/agsmeisnoninterestlending

Kashi na Biyu 2: NON- INTEREST TCF (HOUSEHOLD) : http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

Kashi na Uku 3: NON- INTEREST TCF (SME): http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsme


Shin Akwai Wani Link Da Ake Shigarda Bayanan BVN Don Abincika Ko Mutun Yasamu Approval? 


Amsar Tambayar;

A yanzu haka babu wani shafin yanar gizo da zaka iya shigar da bayanan BVN naka domin dubawa idan kayi nasarar samun rance marar kuɗin ruwa wato APPROVAL.

Dalili kuwa shine zasu turoma link dinne tareda TCF number dinka sannan ta kowa daban take. Don haka idan kashiga cikin link din sunanka kawai zaka gani da baya nanka saboda TCF dinnan takowa daban. Kamar BVN ce lokacin Validate matuqar kasanya taka to bayananka kawai zata nuno maka. 

Amma mu sani wata kila mai yuyuwa nan zuwa gaba su samarda shafin yanar gizo da zaka iya shigar da bayanan BVN naka domin dubawa idan kayi nasarar samun rancen wato APPROVED.

ABIN LURA: Har Yanzu Ana Ci Gaba Da Turawa Mutane Sakon Amincewar Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19


Don Allah muyi sharing domin yan uwa su amfana mungode ku kasance damu ako yaushe

Allah ka kara kawo muna zaman lafiya a kasarmu da kwanciyar Hankali.

0 Response to "COVID-19 LOAN: Shin Akwai Wani Link Da Ake Shigarda Bayanan BVN Don Abincika Ko Mutun Yasamu Approval ? "

Post a Comment