-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

COVID-19 LOAN: Kaya Sun Fara Isa Wurin Masu Cin Gajiyar Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Gwamnatin Tarayya Karshen Jagorancin Babban Bakin Nageriya (CBN)

Kaya sun fara isa wurin masu cin gajiyar shirin non interest rance mara riba wanda gwamnatin tarayya ke bayar wa karshen jagorancin Babban bakin nageriya (CBN) ta hannaun bankin Nirsal Microfinance bank, iya 500k mai nema kadai zai iya nema shi dai wannan tsarin ba kudi bane zaa bai wa mai nema kaya ne duk abun da ka nema shi zaa baka idan baka so lokacin da kazo  accept offer letter dinka, kada kayi accept kayi reject. 

Labarin da nake samu shine wasu vendor din da Nirsal Microfinance bank suka wakilta wurin bayar da wannan kaya suna cutar alumma idan Nirsal Microfinance suka amince zasu baka kayan da ka sanya misali kayan Noma su Vendor ba kayan Noma zasu baka ba, zasu baka wani abu daban wanda bashi bane a jikin loan offer letter dinka ba. 

Duk wanda yaga hakan toh kada ya kuskura ya karba yaje police station mafi kusa dashi don shigar da karar shi Vendor domin wannan harka ce ta kudi tana da mutukar mahimmancin, ku sane bashi ne ba kyauta ba idan kun karba sai kun biya. 

Duba Kayan wani anan kasa

Marubuci El-Rufai Ahmed idris
ALLAH yasa mudace Amin0 Response to "COVID-19 LOAN: Kaya Sun Fara Isa Wurin Masu Cin Gajiyar Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Gwamnatin Tarayya Karshen Jagorancin Babban Bakin Nageriya (CBN)"

Post a Comment