-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Babu Zancen Bayarda Kudi, VENDORS Ne Zasu Saya Maku Kaya Kuma Su Aika Maku Dasu Acikin Sa'o'i 48 - Nirsal Microfinance Bank

Daman mun gaya musu cewa kaya zaa basu ba kudi ba wasu daga cikin wanda zasu ci gajiyar karbar bashi mara ruwa, wasu har banzar magana sukai akan mu don kawai munce kaya ne ba kudi ba. 

Duk abun da mai nema ya nema shi Nirsal Microfinance bank zasu bashi babu. 

Allah ya bamu nasara

Jawabin Nirsal Microfinance Bank Cikin Harshen Turanci

Dear Applicant,

This is to inform you that ALL credit facilities under the Non-Interest Banking Window of the Targeted Credit Facility (TCF) are for the purchase of EQUIPMENT/GOODS ONLY.

There is NO CASH component to the faclities. All equipment/goods will be purchased for successful applicants by VENDORS APPOINTED BY NMFB and delivered to the beneficiaries within 48 hours after payment to the vendors.

Customers are not expected to pay any vendor cash before or after delivery of equipment/goods.

Thank you for choosing NIRSAL Microfinance Bank.

Karanta wannan takardar

ALLAH yada mudace baki daya

0 Response to "Babu Zancen Bayarda Kudi, VENDORS Ne Zasu Saya Maku Kaya Kuma Su Aika Maku Dasu Acikin Sa'o'i 48 - Nirsal Microfinance Bank"

Post a Comment