-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Abubuwa Guda Biyar (5) Da Zasu Iya Hanaka Cin Gajiyar Shirin N-power Batch C 1.

Abubuwa Guda Biyar (5) Da Zasu Iya Hanaka Cin Gajiyar Shirin N-power Batch C 1.

Abubuwa Guda Biyar (5) Da Zasu Iya Hanaka Cin Gajiyar Shirin N-power Batch C 1. 


Daga Comr A. A Gwale National Chairman Zumunta Youth Awareness Forum 


Idan kai mai son cin gajiyar shirin Npower Batch C ne, karanta wannan sakon har zuwa karshen don gano abubuwa guda biyar (5) wadanda zasu hanaka shiga cikin N-Power Batch C. 

1. Idan takardun da mai nema ya nemi wannan shirin N-power na bogi ne to daidai yake da rashin cancantar shiga cikin shirin bashi da wata ma'ana ga takardun karya Don haka, idan takardun bogi ne,mutum ya gabatar da su ana iya kama mutum ko kuma a miƙa shi ga hukumar da ke bin doka don yiwuwar gurfanar da shi a kotu. 

2. Failure to update/validate your BVN and credentials Believe me, many applicants will be disqualified on this particular ground. Some applicants are not aware that there is an online portal N-power launched for applicants to updates their documents and take an online test which consists of 20 questions.The portal for taking the online test is www.nasims.gov.ng

3•Shirin N-power yana nufin masu karatun marasa aikinyi ne kawai Idan kuna aiki ko kuma kuna cikin shirin N-power tare da rukunin da suka gabata, ku kasance a shirye don a cire ku. 

4.N-power shine tsakanin shekaru 18 zuwa 35 Duk wani mai nema da wuce shekaru 35 ko shekarun sa basu kai 18 ba to an cire shi acikin shirin N-power Batch C. 

5.Membobin NYSC Masu bautar kasa ba su cancanci shiga cikin shirin N-power Ba domin suna  cikin tsarin gwamnati wanda take biyan su.


Rubutawa 

©Comr Abbakar Aliyu Musa AAGwale

National Chairman Zumunta Youth Awareness Forum

0 Response to "Abubuwa Guda Biyar (5) Da Zasu Iya Hanaka Cin Gajiyar Shirin N-power Batch C 1. "

Post a Comment