Ma'aikatar Tallafin NEDIS COVID-19, Duba Sabon Sako Zuwa Ga SMEs/Manoma/Yan kasuwa Da Ma'aikatar NEDIS Ta Fitar
Ma'aikatar Tallafin NEDIS COVID-19, Duba Sabon Sako Zuwa Ga SMEs/Manoma/Yan kasuwa Da Ma'aikatar NEDIS Ta Fitar
Mene ne Aikin Ma'aikatar NEDIS(NIGERIA ENTERPRISES DEVELOPMENT INTERACTIVE SCHEME)
NIGERIA ENTERPRISES DEVELOPMENT INTERACTIVE SCHEME (NEDIS) ta kuduri aniyar tallafawa da gina ingantacciyar tattalin arziki a Najeriya ta kokarin hadin gwiwa. NEDIS COVID-19 KUDI NA MUSAMMAN 2021 shine Tsarin Asusun Ba da Tallafi (CIF) daga Abokan hulɗa na NEDIS, Masu ba da gudummawa na kowa, Ƙungiyoyin Kamfanoni, Gwamnati da Al'umman Duniya don tallafawa SMEs/Manoma/'Yan kasuwa da bala'in COVID-19 ya afkawa.
Masu Bukatar Cika Tallafin NEDIS
Ziyarci shafin NEDIS tahanyar Latsa Nan
Sakon Ma'aikatar NIGERIA ENTERPRISES DEVELOPMENT INTERACTIVE SCHEME (NEDIS)
Ma'aikatar NIGERIA ENTERPRISES DEVELOPMENT INTERACTIVE SCHEME (NEDIS) ta fitarda sako a yau dake dauke da shedawa jama'a kar wanda ya amshi kudi wajan yin registration inda take tabbatarwa jama cewa shi wannan registration(Sabonta jawabai) kyautane duba cikakken jawabin ma'aikatar NIGERIA ENTERPRISES DEVELOPMENT INTERACTIVE SCHEME (NEDIS) ta takardarda ta fitar a kasa
Tuntumi Ma'aikatar NIGERIA ENTERPRISES DEVELOPMENT INTERACTIVE SCHEME (NEDIS)
Ga masu tambaya ko beman karin bayani zaku iya tuntubar NIGERIA ENTERPRISES DEVELOPMENT INTERACTIVE SCHEME (NEDIS) ta daya daga cikin wayannan hanyoyin kamar haka:
NIGERIA ENTERPRISES DEVELOPMENT INTERACTIVE SCHEME (NEDIS)
35 Port Harcourt Cresent, Off Gimbiya Street, Area 11, Garki Abuja
+234 (0) 9087 949 122 | info@nedis.ng
0 Response to "Ma'aikatar Tallafin NEDIS COVID-19, Duba Sabon Sako Zuwa Ga SMEs/Manoma/Yan kasuwa Da Ma'aikatar NEDIS Ta Fitar"
Post a Comment