-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Da Alamun Wayanda Suka Cika Program Na SEIFAC Zasu Dara a Watannan

Da Alamun Wayanda Suka Cika Program Na SEIFAC Zasu Dara a Watannan

Da Alamun Wayanda Suka Cika Program Na SEIFAC Zasu Dara a Watannan

Sakon wani matashiNi nasan duk Hassadan Mutum da Bakin-cikinsa da Kin gaskiya, Bai'isa yace Kudin da Babban Bankin Nigeria CBN tafitar babu Sunan #ANCHOR_BORROWERS,                                     Haka kuma shi Program na #SEIFAC dakuketa karyatawa  kuke ta batanci akai, to kusani akarkashin Anchor Borrowers yake,

kuma Insha Allah nanda zuwa End of August zamu farajin                "HADIRININ_ALERT"

Mai hassada saidai kayi hakuri                          Fatanmudai Ya Allah yasa muji Alkhairi.

1 Response to "Da Alamun Wayanda Suka Cika Program Na SEIFAC Zasu Dara a Watannan"