-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

CBN/NIRSAL AGSMEIS: Duba Wasu Daga Cikin Assessment Test Na Tallafin CBN/NIRSAL AGSMEIS Da Muka Amsa A Yau

Menene AGSMEIS?

Shirin zuba jari na Agri-Business/Small and Medium Enterprise Scheme wani shiri ne na tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya da matakan manufofi don inganta kasuwancin noma da kanana da matsakaitan masana'antu (SMEs) a matsayin abin dogaro don ci gaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikin yi.

Mu sani cewa kafin samun wannan Tallafin zamu gudanar da jinga watau Assessment test. Ita dai wannan assessment test (jinga) na dauke da tambayoyi 20 inda aciki ake sa ran mu iya amsa kaso 45 acikin dari. 

Kamar yadda mukayi maku alkawari zamu kawo maku tambayoyin CBN/NIRSAL AGSMEIS da zaku amsa, wayannan sune tambayoyinda muka amsa a yau. Ku sani cewa kafin samun wannan Tallafin dolene sai anyi Wannan test din

Duba jerin tambayoyin a kasa 

0 Response to "CBN/NIRSAL AGSMEIS: Duba Wasu Daga Cikin Assessment Test Na Tallafin CBN/NIRSAL AGSMEIS Da Muka Amsa A Yau"

Post a Comment