-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

AGSMEIS: Kafin Jiran Tallafin CBN/NIRSAL AGSMEIS Shin Ka Rubuta Assessment Test Naka

AGSMEIS: Kafin Jiran Tallafin CBN/NIRSAL AGSMEIS Shin Ka Rubuta Assessment Test Naka

AGSMEIS: Kafin Jiran Tallafin CBN/NIRSAL AGSMEIS Shin Ka Rubuta Assessment Test Naka

Menene AGSMEIS?

Shirin zuba jari na Agri-Business/Small and Medium Enterprise Scheme wani shiri ne na tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya da matakan manufofi don inganta kasuwancin noma da kanana da matsakaitan masana'antu (SMEs) a matsayin abin dogaro don ci gaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikin yi.

Mu sani cewa kafin samun wannan Tallafin zamu gudanar da jinga watau Assessment test. Ita dai wannan assessment test (jinga) na dauke da tambayoyi 20 inda aciki ake sa ran mu iya amsa kaso 45 acikin dari. 

A kasidar da zamu wallafa acikin shirin mu mai zuwa zamu kawo maku tambayoyin ku gani da idanuwanku kuma muna baku shawara da kuyi bita ko haddace amsoshin domin idan zakuyi jingarku(assessment test) naku ku iya amsa tambayoyin baki daya.

Don Allah kuyi sharing kuma ku sanarda yan uwa domin suma su amfana mungode ku kasance damu ako yaushe.

0 Response to "AGSMEIS: Kafin Jiran Tallafin CBN/NIRSAL AGSMEIS Shin Ka Rubuta Assessment Test Naka"

Post a Comment