-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yaushene Za'a Fara Turawa Wayanda Sukayi Nasarar Green Stimulus a FMYSD-ESP Tallafinsu

Yaushene Za'a Fara Turawa Wayanda Sukayi Nasarar Green Stimulus a FMYSD-ESP Tallafinsu

Yaushene Za'a Fara Turawa Wayanda Sukayi Nasarar Green Stimulus a FMYSD-ESP Tallafinsu

Kamar yadda kuka sani cewa gungiyar Green Stimulus wadda wani bangare ne na Shirin Dorewar Tattalin Arziki, wanda aka aiwatar ƙarƙashin himmar Ma’aikatar Matasa da Ci gaban Wasanni a Tarayyar Najeriya. Ta fitarda sakamakon wadanda sukayi nasara kuma inda za'a tura masu tallafinsu amma kawowa yanzu babu wata majiya da ta tabbatarda rana ko lokacinda za'a tura masu tallafinsu zuwa asusun bankunansu.

Amma tambayar ita ce wata kila wani nada masaniya kan wannan tsarin na FMYSD-ESP don Allah idan kasan wani abu game da wannan tsarin kasanarda yan uwa su amfana zaka iya turo sakonka inda aka rubuta comments. Allah ya taimakemu baki daya kuma yasa muna da rabo cikin wadannan tallafofin da gwamnatin tarayya ke bayarwa.  ....Amin

0 Response to "Yaushene Za'a Fara Turawa Wayanda Sukayi Nasarar Green Stimulus a FMYSD-ESP Tallafinsu"

Post a Comment