-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yaushene Za'a Fara Biyan Sabbin Account Na Bashin NYIF?

Yaushene Za'a Fara Biyan Sabbin Account Na Bashin NYIF?

Yaushene Za'a Fara Biyan Sabbin Account Na Bashin NYIF?

Muna ci gaba da rokon Allah yasa mudace akan wadannan tallafi da gwamnatin tarayya take bayarwa tun daga  Tallafin Covid-19, Bashin NYIF, Tallafin 774, Tallafin FMARD AFJP, N-power da sauransu. Amma tambayata anan ita don Allah idan kasan lokacinda za'a fara biyan Bashin NYIF.

Idan kana da masaniya game da bashin NYIF ka sanarda jama'a su amfana. Duba kasa kayi rubutu

0 Response to "Yaushene Za'a Fara Biyan Sabbin Account Na Bashin NYIF?"

Post a Comment