-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yanzu Muna Karfe 10:00 Na dare Amma babu Manomin FMARD, AFJP Farmers Da Aka Turawa Kudinsa.

Yanzu Muna Karfe 10:00 Na dare Amma babu Manomin FMARD, AFJP Farmers Da Aka Turawa Kudinsa.

Yanzu Muna Karfe 10:00 Na dare Amma babu Manomin FMARD, AFJP Farmers Da Aka Turawa Kudinsa.

Kamar yadda muka gani a safiyar yau Comr Abba Sani Pantami acikin shafinsa na Facebook ya tabbatarwa manoman FMARD, AFJP Farmers da cewa yabbas yau ne za'a fara tura masu kudi, amma alamu ya nuna cewa kawowa yanzu ba wani da aka turawa kudin.

Tamabaya: ko akwai manomim fmard da yaji alert yau? Don Allah idan an tura maka kudinka ka gayawa jama'a su bar ganin laifin comr. Abba Sani Pantami.

Mungode Allah yasa mudace ...Amin

1 Response to "Yanzu Muna Karfe 10:00 Na dare Amma babu Manomin FMARD, AFJP Farmers Da Aka Turawa Kudinsa."