-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tallafin Survival Funds: Anci Gaba Da Turawa Mutane Kudi Ayau

Tallafin Survival Funds: Anci Gaba Da Turawa Mutane Kudi Ayau

Tallafin Survival Funds: Anci Gaba Da Turawa Mutane Kudi AyauIna wayanda suka cika tallafin survival funds ku sani cewa gwamnatin tarayya naci gaba da tura kudade kamar yadda tayi alkawarin cewa duk wanda akayi verified tabbas za'a biyasa.

Wannan screenshot din wani ma'aikacine na wata ma'aikata da aka tura masa kudinsa ayau duba hoton shigar kudinsa a asusunsa a kasa


Source: Facebook

4 Responses to "Tallafin Survival Funds: Anci Gaba Da Turawa Mutane Kudi Ayau"

  1. Jiya kun bada Labarin anfara biyan TallFin survivalfund amma har yau ba wata majiyar da ta sarnar da hakan, meye gaskiyan lamarin?

    ReplyDelete
  2. Kanfani yakiramu haryanzu shiru

    ReplyDelete
  3. Andade anaruwa kasa yana shanyewa

    ReplyDelete