-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Shawarar Wani Matashi Ga Manoman FAMRD, AFJP Farmers

Shawarar Wani Matashi Ga Manoman FAMRD, AFJP Farmers

Shawarar Wani Matashi Ga Manoman FAMRD, AFJP Farmers.

Wani matshi mai suna Abduol Ahmed a shafinsa na sada zumunta na facebook ya bawa manoman Fmard, AFJP Farmers shawara game da kudinda za'a tura masu kwanannan.

Wlhy mu rage masifan san kudi mutane bamu da magana sai nyf zasu bada kudi FRMD ma suma zasu bayar kowa ya nadade kafa yana jira government ta bashi kowa yaki ya tashi yaje ya nema wlhy sana'ar wani zai iya samun dubu 10k par week amma yaki ya fita wai lallai sai nyf ta bashi loan to wlhy mutane ku shiga tai tayinku a kama abinyi.

Me zakce game da wannan shawarar ?

0 Response to "Shawarar Wani Matashi Ga Manoman FAMRD, AFJP Farmers"

Post a Comment