-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Muhimmiyar Shawara Ga Wayanda Zasuyi Updating Din NYIF Account Number Tasu

Muhimmiyar Shawara Ga Wayanda Zasuyi Updating Din NYIF Account Number Tasu

Muhimmiyar Shawara Ga Wayanda Zasuyi Updating Din NYIF Account Number Tasu 

GARGADI Ko SHAWARA

Kada ka kuskura kasa account karami wanda baya daukar sama da dubu dari uku 

Sannan ka tabbatarda cewa date of birth dinda 

kasaka a yayin yin BVN sune kasaka yayin bude account 

Ma ana yakasance sunyi dai dai gudun samun matsala 

Kashiga dashboard dinka kasaka abinda sukace sai ka danna submit sai kaci gaba da addu a ta fatan da cewa da samun nasara 

Ni dai bana cikin wadanda aka dauka 1st batch wata kila sai second batch 

0 Response to "Muhimmiyar Shawara Ga Wayanda Zasuyi Updating Din NYIF Account Number Tasu"

Post a Comment