-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Mecece Gaskiyar Sanarwar Comr Abba Sani Pantami Game da Tsarin Bawa Manoma Tallafi AFJP Karkashin FMARD

Mecece Gaskiyar Sanarwar Comr Abba Sani Pantami Game da Tsarin Bawa Manoma Tallafi AFJP Karkashin FMARD

Mecece Gaskiyar Sanarwar Comr Abba Sani Pantami Game da Tsarin Bawa Manoma Tallafi AFJP Karkashin FMARD.

Kamar yadda muka gani ranar 16 ga watan yuli Comr Abba Sani Pantami ya fitarda sanarcewa "Yau Zamu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinshi, Kudaden Da Za'a Bashi Zuwa Account Dinshi Na Banki, Cewar Tsarin Bawa Manoma Tallafi FMARD" a shafinsa na Facebook.

Ga yadda sanarwar take:

" Yau Zamu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinshi, Kudaden Da Za'a Bashi Zuwa Account Dinshi Na Banki, Cewar Tsarin Bawa Manoma Tallafi FMARD

Daga Comr Abba Sani Pantami

Gwamnatin Tarayya ta amince da tallafawa kananan manoma karkashin tsarin FMARD da kudaden da zasu sayi wadataccen kayayyakin noma a kason farko First Batch.

Tun tuni NIBSS ta tantance BVN din wa yanda zasu ci moriyar tsarin, a yau Jumma'a za'a fara tura musu kudaden zuwa asusunsu na Bankuna.

Kamar yadda hukumar FMARD ta nakalto, amma duk wanda ba'a musu Verified ba, baza'a turo musu da kudin ba sai bayan an kammala sallamar kashin farko.

Allah yasa yan uwanmu 'yan Arewa sufi kowa amfana. Amin

Rubutawa✍🏻✍🏻✍🏻

Comr Abba Sani Pantami

National Chairman Of "Arewa Media Writers Association".


Abin lura anan shine shin ko akwai wadda aka turawa wannan tallafin? Don Allah idan an tura maka ka ko kaga wani da aka turawa kasanarda jama'a domin sun kwana cikin shiri

0 Response to "Mecece Gaskiyar Sanarwar Comr Abba Sani Pantami Game da Tsarin Bawa Manoma Tallafi AFJP Karkashin FMARD"

Post a Comment