-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar Seplat za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko

Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar Seplat za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko

Tallafin karatu!

Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar Seplat za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko.

Wadanda za su iya nema dole su kasance CGPA na 3.5 zuwa sama. Ya kuma kasance yana ajin farko ko na biyu a karatunsa.

Dalibanda zasu iya neman wannan garabasa su ne dalibanda ke karatun daya daga cikin wayannan Fanni

 1. Accountancy
 2. Agriculture
 3. Architecture
 4. Business Administration
 5. Chemical Engineering
 6. Civil Engineering
 7. Computer Engineering/Science
 8. Electric/Electronic Engineering
 9. Economic
 10. Environment Studies
 11. Geology
 12. Law
 13. Geophysics
 14. Mass Communication
 15. Mechanical Engineering
 16. Medicine/Dentistry 
 17. Metallurgical Engineering
 18. Petroleum

Domin neman karin bayanai zaku iya shiga link dinnan www.seplatpetroleum.com

0 Response to "Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar Seplat za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko"

Post a Comment