-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Jama' a Menene Gaskiyar Wannan Sakon Na Abdulhadi M Salidu Game Tallafin FMARD, AFJP

Jama' a Menene Gaskiyar Wannan Sakon Na Abdulhadi M Salidu Game Tallafin FMARD, AFJP

Jama' a Menene Gaskiyar Wannan Sakon Na Abdulhadi M Salidu Game Tallafin FMARD, AFJP


A Facebook profile na wani dan gwagwar maya mai suna Abdulhadi M Salisilu ya bayyana ra'ayinshi dan gane tallafin FMARD, AFJP. Duba abinda yake fada a kasa


" Assalamu alaikum,fatan kowa yayi sallah lfy?ubangiji sarki allah yamaimai tamana na badi rai da lfy,yan uwana yan nigeri ya hakuri na rashin jin alert to dan allah ayita hakuri,lokacin dariya da farin ciki yananan tafe bi,iznillah ankusa zuwa karshen wannan al,amari.

jita-jita yayi yawa yakuma zaga sassan nigeria kan cewa kudin tallafin noma da gwamnatin tarayya zata bayar kan # 5k ko 3k to azahirin gaskiya wlh wlh wlh wannan zancen karyane ena mutane suke kai tunaninsu babu yadda za,ayi federal zata taimaki kuma tarasa dame zata taimakeshi saida 5k ko 3k wannan zancen badaidai bane,total kudi da gwamnati ta ware shine #billions 600 da ciki billions 366 sune za,a rabawa talakawa domin tallafin taki sauran kason kuma shine za,ayi amfani dashi wurin gyara hanyoyi na kauyuka domin manoma su samu kyawawan hanyoyin dibo ammafani izuwa gidajensu dake kauyuka gami dadai kuma sauran gyare gyare da ka iya bukata,sannan kuma FMARD tafitar da complete list na manoman dasu tantance first bacht and secon bacht total shine mutum 2200000,domin akwai masu cewa total kudin da aka aware na tallafin noma billion 6 "

Ra'ayin Abdulhadi M Salisu kenan 

Amma miye rra'ayinka dangane da wannan tallafin?

Daga: Abdulhadi M Salisu Facebook profile

0 Response to "Jama' a Menene Gaskiyar Wannan Sakon Na Abdulhadi M Salidu Game Tallafin FMARD, AFJP"

Post a Comment