-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

IN ALLAH YASO YAU NE AKE TUNEN ZA A FARA BIYA - Kabir Gusau

IN ALLAH YASO YAU NE AKE TUNEN ZA A FARA BIYA - Kabir Gusau

IN ALLAH YASO YAU NE AKE TUNEN ZA A FARA BIYA - Kabir Gusau


Kabir Gusau ya fitarda wani jawabi a shafinsa na Facebook inda yake cewa:-

To yanada kyau musani farawa ne za ayi amma ba dole kowa yasamu a yau ba amma dai in Allah yaso duk wanda yake cikin (wannan rukunin na farko to anasaran wannan makon kowa zaisamu kudinshi)

Don haka sai mushirya kuma muyi fatan alheri Allah yasa kuma musamu masu tsoka Allah mu amfani da kudin ta inda yadace 

Wanda yasan baya noma yasayi abinci wanda kuma yasan yana noma in baisayi taki ba sai ya hanzarta yasaye wanda kuma yariga yasaye to sai yayi abunda yadace

Yanada kyau mukula cewa don Gomnati tabamu tallafi na wani abu kudi ko wani abu daban ba shike nufin abun banza bane a a muyi abunda yaace da abun domin shi arziki Allah na iyabakashi ta indama bakayi tsammani ba

Da fatan Allah yasa duk wanda yacika wannan program din Allah yasa yasamu kuma Allah yasama abun albarka.


Me zakace dangane da wannan maganar na Kabir Gusau 

0 Response to "IN ALLAH YASO YAU NE AKE TUNEN ZA A FARA BIYA - Kabir Gusau"

Post a Comment