Hotunan Lalle da Siffa
Saturday, July 31, 2021
Comment
Hotunan Lalle da Siffa
Kamar yadda muka yi maku alkawari acikin wannan makon zamu kawo maku sabin hotunan lalle da kuma sifa, hakan ya bamu dama muka zagaya tare da tattara maku wadannan hotunan. Ina kuke 'yan mata, matan aure da tsofaffi ku kalli wadannan hotunan siffa da lalle domin gyaran jikinku.
0 Response to "Hotunan Lalle da Siffa"
Post a Comment