-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Abubuuwa 7 Da Maza Ke So Ga Mata Kafin Aure Amma Basa Iya Furtawa A Fili Kiji

Duba Abubuuwa 7 Da Maza Ke So Ga Mata Kafin Aure Amma Basa Iya Furtawa A Fili Kiji

Duba Abubuuwa 7 Da Maza Ke So Ga Mata Kafin Aure Amma Basa Iya Furtawa A Fili Kiji
Kowane namiji dawahala a'iya rabashi da kaunar way'annan abubuwa, to amma kuma ba'abubuwane da namiji ke'iya furtawa cewa yanaso aimasa su b saidai kawai idan kinfahimta kidingayi.

◆Dabi'a ce ajikin kowane namiji shidai yanaso a mutuntashi musamman ma yafi kyautata zaton samun girmamawa dagake matar sa kokuma ke dayakeso, to amma dawahala kiji namiji yafito yafuquamiki cewa yanasonhaka.

◆Dabi'a ce ta namiji cewa yafiso kikasance atare dashi kar yaga alamun kingaji dashi koda kuwa hira kuke bayakaunar kinunamasa kingaji.

◆Duk namiji yanason mace mai daukar hankali kiy shiga akullum dazata ja hankalinsa amma bazakiji abakinsa cewa yanason hakan ba

◆Sauti dayane daga abubuwanda maza keso aboye lallai daddadan sautinki  abune dake burgesu saidai dawahala sununamiki hakan.

◆Dabi'ace agurin maza duk yanda yagaji dake bayaso yagacewa akwai wani dakika damu dashi kokuma kinunamasa rashin kula.

◆Son girma abune dayazama ajinin jikin maza lallai duk namiji nada bukatar kibashi girma amma kuma dawahala kiji namiji yafito yacemiki yanasonhakan.

0 Response to "Duba Abubuuwa 7 Da Maza Ke So Ga Mata Kafin Aure Amma Basa Iya Furtawa A Fili Kiji"

Post a Comment