-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Dinkin Mata Da Za'ayi Yayi Shekara Mai Zuwa

Dinkin Mata Da Za'ayi Yayi Shekara Mai Zuwa

Dinkin Mata Da Za'ayi Yayi Shekara Mai Zuwa

Kamar yadda kuka sani haskenews mun shahara wajan kawo maku sabin dinkunan mata kala-kala tundaga, atamfa styles, leshi styles, bou-bou styles, atamfa & leshi combo, skirt da sauransu. Acikin wannan sabon shirin mun tattara maku sabin dinkuna da za ayi yayi shekara mai zuwa.

Akoda yaushe mukan fada cewa ba saka atamfa ko leshi mai tsadaba! Abin lura shine waye talan, wane dinkine zai dace da kalar atamfar ko leshi. Wadannan abubuwan su


ne mafi girma a duk lokacinda zakiyi sabin dinki, wani sa ilin zakiga kin saya atamfa ko leshi mai tsada amma kuma bayan an kammala dinkin sai kiga kin bar shawar atamfar sabida bata samu styles ko talanda yadace da itaba. Hakan ya tun zurama muka yawata a shafukan sada zumunta muka tattara maka sabin dinkunan kamar yadda zamu kawo maku.

Domin ci gaba da samun fitattatun dinkunan zamani ku kasance damu ako yaushe acikin wannan shafinmu mai albarka mai sunan haskenews.com.ng 

Mun gode.

Duba fitattun dinkunan a kasa:-


Ku kasance damu haskenews.com.ng


0 Response to "Dinkin Mata Da Za'ayi Yayi Shekara Mai Zuwa"

Post a Comment