-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Bamu Yarda Dacewa FMARD, AFJP Farmers 3k ko 5k ko 6k Ne Zasu Bayarba - Munir A Abubakar Aliyu

Bamu Yarda Dacewa FMARD, AFJP Farmers 3k ko 5k ko 6k Ne Zasu Bayarba - Munir A Abubakar Aliyu

Bamu Yarda Dacewa FMARD, AFJP Farmers 3k ko 5k ko 6k Ne Zasu Bayarba - Munir A Abubakar Aliyu

Ni wllh mamaki kukeban kaima ka auna da iya hankali kagani meza a saya Na 6k Wanda zai zamo tallafin noma - Munir A Abubakar Aliyu

Idanfa Baku manta ba ko da lkcn da akaba da kayan aiki yafi Na 150k da Har wasu zasuzo suna cewa wai  3k ko 5k ko 6k wai injiwa ? Yadda ake yada jita jita cewa ga ranakun da za'abayar da dagaskene wllh wllh da yanzu anbayar sannan Bawanda yasan nawane kaidai kawai inzasubayar zasu bayar wannan shine gaskiyar zance

Source:  Munir A Abubakar Aliyu

0 Response to "Bamu Yarda Dacewa FMARD, AFJP Farmers 3k ko 5k ko 6k Ne Zasu Bayarba - Munir A Abubakar Aliyu"

Post a Comment