-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cikakken Bayanin Yadda Za'a Rage Tumbi Da kiba

Cikakken Bayanin Yadda Za'a Rage Tumbi Da kiba

Cikakken Bayanin Yadda Za'a Rage Tumbi Da kibaKayan Hadi


Kwakwamba

Lemon tsami

Ganyen Na'a na'a

Danyar Citta

Yadda ake hadawa 


Za a yayyanka gaba daya kayan hadin, banda ganyen na'a na'a, sannan a jika su a cikin ruwa da daddare ya kwana. Washe gari a yi ta sha a matsayin ruwa.


Za a yi ta maimaita hakan har sai an samu yadda ake so.


Tsumin na da matukar inganci.

0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Za'a Rage Tumbi Da kiba"

Post a Comment