-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cikakken Bayani Game Da Tallafin FMARD, AFJP Farmers

Cikakken Bayani Game Da Tallafin FMARD, AFJP Farmers

Cikakken Bayani Game Da Tallafin FMARD, AFJP FarmersBAYANI A TAKAICE/A BRIEF EXPLANATION

FMARDPACE rukuni 3 ne

1. AKWAI WADANDA ZA'A BA TALLAFI NA KUDI

2. AKWAI WADANDA ZA'A BA TALLAFIN IRI DA TAKIN ZAMANI

AKWAI WADANDA ZA'A BA RANCE/BASHI NA KUDIN YIN NOMAAKWAI WADANDA ZA'A BA TALLAFI NA KUDI

-sune za'a fara ta Kansu

-sune za'a sakama kudi a account dinsu

-sune aka turo list din wadanda akaga BVN dinsu babu account da akayi linking


AKWAI WADANDA ZA'A BA TALLAFIN IRI DA TAKIN ZAMANI

-wadannan iri da buhunnan taki za'a basu ya danganta da girman gonarka 

-za'a sanardasu inda zasuje su karba nan gaba kadan


AKWAI WADANDA ZA'A BA RANCE/BASHI NA KUDIN YIN NOMA (wato kamar mutun yabaka rancen kudin noma kenan tun daga sharar gona harzuwa girbi)

-wadannan mafi yawanci sune masu manyan gonakai abaya kadan anturamu ENUMERATORS munje munyi masu SOIL SAMPLING wato dai mun debi yashin gonakansu a jikunkuna munkai LG ofishin NALDA wajen baturen gona.

-wadannan sune zasufi karbar kudade da yawa. Amman bashi ne, saidai za'a rage masu wani kaso ba duka zasu biya ba


_______KADA KAGA ANYI BIYAN FARKO BAKAJI ALERT BA HANKALINKA YA TASHI____________


Marubuci : Daga Bakin Malam Buba 

3 Responses to "Cikakken Bayani Game Da Tallafin FMARD, AFJP Farmers"

  1. Pls ya za,ai mutun yagane Yana cikin tsarin, since last year na cika

    ReplyDelete
  2. Kaje wajan Enumerator naku ya dubamaka

    ReplyDelete
  3. Misali Wanda akabash 3000 ko 6000 Nawane za.a ciko musu na kudin noma?

    ReplyDelete