Yadda Wani Matshi Ya Zubarda Hawaye bayan Rasa Covid-19, NYIF da Kuma Npower
Sunday, June 13, 2021
Comment
Yadda Wani Matshi Ya Zubarda Hawaye bayan Rasa Covid-19, NYIF da Kuma Npower
Abinda takaicine da kuma haushi ka cika Bashin Covid-19, NYIF da kuma Npower ace duk baka samu ba hakan zai iya haifarda hanwanjini da kuma rashin kaka nikai. Amma idan na tuna cewa bani kadai bane na rasa wadannan sai naji zuciyana tayi sanyi kuma naji na kara godewa Allah wata kila wani babban rabone Allah ya ajiyemin a lahira.
Ina kira ga duk wadanda suka samu kansu acikin wannan halin da su rika addu'a Allah ya basu hakurin dauriya ya kuma mayar masu da Alheri.
0 Response to "Yadda Wani Matshi Ya Zubarda Hawaye bayan Rasa Covid-19, NYIF da Kuma Npower"
Post a Comment