-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tsarin Bada Ranche Na “Nigeria Youth Investment Fund” (NYIF) Sun Fara Shirye Shirye Tura Training Ga Wa ‘Yanda Suka Kammala Cika Bayanansu.

Tsarin Bada Ranche Na “Nigeria Youth Investment Fund” (NYIF) Sun Fara Shirye Shirye Tura Training Ga Wa ‘Yanda Suka Kammala Cika Bayanansu.

Tsarin Bada Ranche Na “Nigeria Youth Investment Fund” (NYIF) Sun Fara Shirye Shirye Tura Training Ga Wa ‘Yanda Suka Kammala Cika Bayanansu.

Hukumar nan ta NYIF mai bada tallafi ga manya da kananun yan kansuwa domin rage radadin zafin zaman gida da akayi a shekarar da ta wuce (NYIF), wanda yake a karkashin gwanatin tarayya na sanar da ban hakuri ga dukkan wadanda suka cike tsarin da sukara hakuri kuma hukumar ta tabbatar da cewa tana ta kokari wajen ganin cewa duk Wadan da suka kammala cika bayanansu Sun samu Sako Training.

masu ragista da CAC daga Miliyan Ukku zuwa kasa, wa ‘yanda basu da CAC daga Dubu 500K, zuwa kasa. Duk Wanda yasan ya kammala cika bayananshi yana shiga Profile din shi lokaci bayan lokaci domin dubawa ko an mishi Approved ko kuma, kowanne lokaci zasu iya yiwa mutum Approved babu tabbacin yaushe zasu yi.


English Translation

The Nigeria Youth Investment Fund (NYIF) has started a training program for those who have completed their application.

The NYIF, a non-profit organization dedicated to reducing the pain of last year's housing crisis (NYIF), which is under the Federal Government, is announcing an apology to all those who have completed the process and apologized. and the Commission confirms that it is striving to ensure that all Those who complete their application Receive Message Training. registrants and CACs from Three Million to below, for ‘non-CACs from 500K, below. Anyone who completes their application logs in to their Profile from time to time to see if they have been Approved or, at any time they can give the Approved person no guarantee when they will do so.

0 Response to "Tsarin Bada Ranche Na “Nigeria Youth Investment Fund” (NYIF) Sun Fara Shirye Shirye Tura Training Ga Wa ‘Yanda Suka Kammala Cika Bayanansu."

Post a Comment