-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Tonon Silili: Biliyan 3 kacal aka bayar cikin Biliyan 12.5 da Shugaban Buhari ya ce a baiwa matasa a karkashin tsarin NYIF

A yayin da aka kama hanyar fita daga watanni 3 na 2 na shekarar 2021, wanda a turance ake kiransu da quarters, an gano cewa cikin kudin da gwamnatin tarayya ta warewa tsarin NYIF, Biliyan 12.3, Biliyan 3 kacal aka baiwa matasa.

Ma’aikatar matasa da wasanni ta samu amincewar Majalisar Zartaswa da CBN kan baiwa matasa Biliyan 12.5 a karkashin tsarin

Amma zuwa yanzu Biliyan 3 kacal aka baiwa matasa ta hannun bankin NIRSAL, kamar yanda jaridar Leadership ta gano.

Saidai a nata bangaren, ma’aikatar matasa da wasanni ta sanar da cewa, matasa 5,200 ne aka baiwa Biliyan 1.6 zuwa yanzu.

1 Response to "Tonon Silili: Biliyan 3 kacal aka bayar cikin Biliyan 12.5 da Shugaban Buhari ya ce a baiwa matasa a karkashin tsarin NYIF"