-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Sabin Dinkunan Mata Da Ake yayi

Sabin Dinkunan Mata Da Ake yayi

Sabin Dinkunan Mata Da Ake yayi 

Kamar yadda muka fada acikin sabon shirinmu zamu kawo maku Sabin dinkunan da ake yayi, hakan ya bamu kwaringwiwa muka hanzarta a shafukan sada zamunta inda mukayi bincike game da sabin dinkunan mata, idan kuka duba wadannan dinkunan da muka saka zakuga tabbas sune ake yayi bana. Kar kumanta zaku iya aiko mana tambaya dan gane da dinkunan mata, sabin littafan hausa novels da dai sauransu.

Duba sabin dinkunan mata da ake yayi bana a kasa


0 Response to "Sabin Dinkunan Mata Da Ake yayi"

Post a Comment