-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

KARATU KYAUTA: Cika Tallafin Aminu Dantata ka samu damar yin karatun digiri kyauta a jami’ar Al – istiqama

Jami’ar Al – istiqama da ke ƙaramar hukumar Sumaila a jihar Kano, ta sanar da adireshin da za a bi domin samun yin karatu a matakin digiri kyauta wanda attajiri Aminu Dantata ya ɗauki nauyi.

Jami’ar Al-Istiqama da ke Sumaila

Tun da farko shaharraren attajirin ya ɗauki nauyin dalibai guda 100 da za su yi karatu kyauta a sabuwar jami’ar ta Al-Istiqama da ke garin Sumaila a Jihar Kano.

Ga adireshin da za a bi domin neman gurbin karatu a jami’ar:

Domim samun wannan garabasa zaku iya latsa kasa

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSdZamt_GyuUERf3GGRaxYzJ9zXqdcrgQHJJdgAcwZUxzqmHtg/formResponse

Haka kuma sanarwar ta ƙara da cewa duk ɗalibin da ya ke buƙata ya kasance yana da jarrabawar UTME ta shekarar 2020 kuma ya kasance yana da maki 160 zuwa sama.

Jerin Karatun Digirin da za a iya nema

A ƙarshe sanarwar ta ce za a rufe karɓar bayanan ɗaliban a ranar 20 ga watan Yunin shekarar 2021.

0 Response to "KARATU KYAUTA: Cika Tallafin Aminu Dantata ka samu damar yin karatun digiri kyauta a jami’ar Al – istiqama"

Post a Comment