Cikakken Bayanin Yadda Ake Karin Gashi
Cikakken Bayanin Yadda Ake Karin Gashi
Muna samun tambayoyinku daga wurare daban-daban kan wace saukakkiyar hanyace mutum zai iya kara gashinsa bayan ya zube ko yayi aski.
Hakan ya bamu kuzari muka zauna muka rubuta maku wannan saukakkiyar hanyar karin gashi kubiyomu daki-daki acikin wannan shafinmu mai Albarka watau Haskenews.com.ng inda zamu kawo maku sabuwar kasidarmu mai taken "Cikakken Bayanin Yadda Ake Karin Gashi"
Ga hanyarda zakibi ki kara gashinki cikin sauki batareda bata lokaciba.
Dafarko dai kisamu garin hulba(zaki iya aikawa asiyo miki a kasuwa) ki zuba acikin ruwan lalle ki dafa ya dafu sosai sannan saiki saukeshi kibarshi yayi sanyi sannan ki samun sabulun h/sauda ki wanke kayin dashi sannan saiki samu wadannan
mayikan
i. man zaitun
ii. man kwakwa
iii. man alayyadi
iv. man habbatussauda
vi. man sim sim
vii. zautun lauz
duk wadannan mayikan zaki hadasu waje daya sannan kina shafawa akai kisamu kamar wata guda ko fiye da haka...
Insha allahu gashinki zaiyi tsayi yayi laushi yayi baki kuma ya karu fiye da kaso uku cikin hadu na da
0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Ake Karin Gashi"
Post a Comment