-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba fitattatun dinkunan zamani da ya dace kiyi murnar sallar idi dasu

Duba fitattatun dinkunan zamani da ya dace kiyi murnar sallar idi dasu

Duba fitattatun dinkunan zamani da ya dace kiyi murnar sallar idi dasu

Muna mika dubban gaisuwa ga masoya shafinmu watau haskenews

Shirinmu na yau ya garzayane zuwa fitattatun dinkunan zamani da ya dace kiyi murnar sallar idi dasu, kamar yadda kuka sani yau azumi saura kwani goma sha biyar, hakan yasa muka ga ya dace mu tattara sabin di kunan atamfa, leshi, shadda da kuma matiriyal na zamani. Batare da bata lokaciba zamu kawo maku hotunan dinkuna kamar haka:

2 Responses to "Duba fitattatun dinkunan zamani da ya dace kiyi murnar sallar idi dasu"