-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yaune Za a Cigaba Da Daukar Shirin LABARINA Series Zango Na 3 & 4

Yaune Za a Cigaba Da Daukar Shirin LABARINA Series Zango Na 3 & 4

Yaune Za a Cigaba Da Daukar Shirin LABARINA Series Zango Na 3 & 4 

Ina masoya kallon shirin Labarina wanda kwararren mai bada umurninnan Aminu Saira ke kawo muku. Aminu Saira na sanarda dubban masoyansu da yane za a cigaba da Daukar shirin LABARINA Series Zango na uku da na Hudu.( season 3&4)

Hoto mai magana


Ga Maganar Aminu Saira Kamar Haka

"In sha Allah Juma’at mai zuwa 15/1/2021 zamu cigaba da Daukar shirin #LABARINA Series Zango na uku da na Hudu. ( season 3&4)da zarar aikin ya fara nisa Zamu sanar da Lokacin da za’a cigaba da Haska shi. Allah muna neman taimakon ka. Allah ka iyamana da Iyawar ka 1love"

Tambaya Shin Ko Wace Tashace Za a Haska Shirin Labarina Kashi 3 dana 4? 

0 Response to "Yaune Za a Cigaba Da Daukar Shirin LABARINA Series Zango Na 3 & 4"

Post a Comment