-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Mu za’a fara wa Rigakafin Cutur Sarkewar Numfashi(Coronavirus) Don Jama’ar Arewa Su Yadda A Musu - Gwamnonin Arewa

Mu za’a fara wa Rigakafin Cutur Sarkewar Numfashi(Coronavirus) Don Jama’ar Arewa Su Yadda A Musu - Gwamnonin Arewa

Mu za’a fara wa Rigakafin Cutur Sarkewar Numfashi(Coronavirus) Don Jama’ar Arewa Su Yadda A Musu - Gwamnonin ArewaKungiyar Gwamnonin Arewa ta bayyana cewa gwamnonin ne za’a farawa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 saboda sauran jama’a su yadda a musu.

Hakan y fito ne daga bakin shugaban kungiyar, Gwamnan jihar Filato,  Simon Lalong yayin wata ganawa dashi da gidauniyar Sardauna ta Shirya ta kafar sadarwar zamani.

Yace zaau yi hakanne dan kawar da rade-radin da ake yadawa akam cutar.


Ga maganar a Harshen Turanci Kamar Haka

”We the northern governors have agreed to take the first dose of the vaccines so as to take away fears and controversies surrounding the vaccines.”


Source:  Arewa Sound

0 Response to "Mu za’a fara wa Rigakafin Cutur Sarkewar Numfashi(Coronavirus) Don Jama’ar Arewa Su Yadda A Musu - Gwamnonin Arewa"

Post a Comment