-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kitson Hausawa kala 100 na gargajiya da na zamani

Kitson Hausawa kala 100 na gargajiya da na zamani

Kitson Hausawa kala 100 na gargajiya da na zamani

Kitso ado ne da mata ke yi ta hanyar saka gashi kai yadda ake so don ya kayatar da mace.


Ire-iren kitson Hausawa na gargajiya


Ayaba da wuka

Bayan hanu

Cikin-hanu

Cuku

Doka

Gaban hanu

Gammo

Gudun biri

Hittoɓe

Kabarin karuwa

Kalaba

Kifa-kwando

Kwado

Lallabtu

Leka-tukunya

Mai maciji

Mu-gamu-a-kotu

Mu-gamu-a-tasha

Tashin soja

tuntu

Zane

Zanen-yawo

Ire-iren kitson Hausawa na zamani 


2 steps

6-3-3-4

7-7

Abuja connection

Baby face

Come down love

Ghana weaven

Hular tsigai

Husband and wife

Ibra style

Kitson zare

My husband heart

Police cap

Shade

Sporting shadey

TwistyWannan ke nan game da kitson Hausawa na gargajiya da kuma zamani. Mai karatu na iya duba: Ire iren sunayen kishiyoyi a al'adun Hausawa da dalilan samuwarsu

0 Response to "Kitson Hausawa kala 100 na gargajiya da na zamani"

Post a Comment